Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mahaifina ya min wasiyya ko ya mutu kada na bar Ganduje – Doguwa

Published

on

Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado Doguwa ya ce, ba zai bar Ganduje ba saboda wasiyyar mahaifinsa.

Doguwa ya ce, kafin mahaifinsa ya rasu ya roƙi da ya riƙe Ganduje matsayin uba saboda karamcin da ya nuna masa.

Ya ce, Mahaifinsa ba shi da lafiya, Gwamna Ganduje ya taka har asibiti ya duba shi.

Saboda haka ba zai taɓa mantawa da wannan ba, kuma mahaifinsa Alhaji Ado Garba ya yi masa wasici da ya yiwa Ganduje biyayya.

Ado Doguwa ya ce, yana roƙon kada Allah ya kawo lokacin da zai yiwa Ganduje tawaye.

Wannnan dai na zuwa ne yayin da rikicin Doguwan da Murtala Sule Garo mataimakin ɗan takarar Gwamnan APC a Kano ke ƙara ƙamari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!