Rahotanni sun ce Hajiya Maryam Ado Bayero wadda ake wa lakabi da Mama ko kuma Mama Ode, ta rasu ne a kasar Masar.
Haka zalika ita ce mahaifiya ga sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero.
Sai dai har ya zuwa yanzu, masarautar Kano ba ta fitar da sanarwa kan wannan batu ba.
You must be logged in to post a comment Login