Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu yanzu: Gawar mahaifiyar sarkin Kano ta iso daga kasar Masar

Published

on

A yanzu haka gawar mahaifiyar sarakunan Kano da Bichi wato marigayiya Hajiya Maryam Ado Bayero ta iso fadar sarkin Kano.

 

Hajiya Maryam Ado Bayero wadda ita ce mai dakin sarkin Kano na goma sha uku a daular Fulani, marigayi Alhaji Ado Bayero, ta rasu ne a kasar Masar a ranar asabar.

Wakilin mu na fadar masarautar Kano Muhammadu Harisu Kofar Nassarawa ya ruwaito cewa, cikin wadanda suka halarci wajen jana’izarta akwai shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, farfesa Ibrahim Gambari da gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Etsu Nupe Alhaji Yahaya Abubakar da sarkin Kagara Alhaji Ahmad Garba-Gunna da kuma sauran sarakuna da dama.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!