Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar dokoki ta amince da gyaran kasafin kananan hukumomi

Published

on

Majalisar dokokin jihar Kano, ta karba tare da amincewa da rahoton gyaran kasafin kuɗin ƙananan hukumomi na bana.

Majalisar ta amince da rahoton ne bayan da shugaban kwamitinta na ƙananan hukumomi da masarautu kuma wakilin ƙaramar hukumar Sumaila Alhaji Zubairu Hamza Massu ya gabatar a zamanta na yau Litinin.
Da ya ke ganawa da manema labarai, Alhaji Zubairu Hamza Massu, ya bayyana dalilan da suka janyo yin gyaran, da cewa an yi shi ne domin cike gibi.

Ya ƙara da cewa yin gyara kuma ya na bayar da dama a kashe kudaden da aka samu daga baya kamar yadda ya ke bisa tanadin doka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!