Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar dokoki ta amince da mutane 16 a matsayin kwamishinoni a Kano

Published

on

Majalisar dokokin a jihar Kano ta amince da mutane 16 cikin 18 da gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf, ya aike mata domin tantancewa, tare da amincewar naɗa su a matsayin kwamishinoni da Mambobin majalisar zartaswar Kano.

Majalisar ta amince da naɗin ne a zamanta na yau Alhamis, bayan da ta kammala tantance mutanen goma sha shida a zamanta na jiya Laraba.

Bayan sahale wa gwamna Abba Kabiro cewa, Yusuf na naɗa mutanen a matsayin Kwamishinoni, Majalisa za ta tantance Hajiya Aisha Saji da Sheikh Tijjani Auwal, bayan sun dawo daga aikin Hajjin bana.

Rahoto: Auwal Hassan Fagge

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!