Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu samarwa Nijeriya sauye-sauyen da zasu haifar mata da cigaba- Tinubu

Published

on

Shugaban kasar Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya ce kasar na cigaba da samar da sauye-sauye da suka kunshi na janye tallafin man fetur da daidaita batun chanjin kudi a matakin farko domin jawo hakalin masu zuba jari daga ketare.

Bola Tinubu ya bayyana hakan ne jiya Alhamis a birnin Paris na kasar Faransa a cigaba da halartar taron kasashen duniya game da batun daya shafi hada hadar kudade ta duniya.

A wani bayani da mai Magana da yawun shugaban kasar Dele Alake ya fitar yace shugaba Tinubu ya bada tabbacin cewa gwamnatin tarayya zata cigaba da samar da sabbin tsare tsaren tatalin arziki da zasu dace da bukatun masu sha’awar zuba jari a fannoni daban daban musamman ma fannin noma.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!