Connect with us

Labarai

Majalisar dokokin Kano ta aika wa mataimakin Gwamna takardar tuhuma

Published

on

Majalisar dokokin Kano ta gayyaci mataimakin gwamna kwamred Aminu Abdussalam Gwarzo da yaje ya kare kansa dangane da wasu zarge-zarge da ake masa ta hanyar aika masa takardar gayyata.

 

Hakan na cikin wata wasika da shugaban masu rinjaye na majalisar Lawan Hussaini Dala ya karanto a zauran majalisar.

 

Lawan Husaini Dala, shine shugaban masu rinjaye na majalisar yayi ƙarin haske kan lamarin, inda ya ce rashin bayyanar sa gaban majalisar don kare kan sa, ka iya sanya wa a tsige shi daga kan kujerar sa.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!