Connect with us

Labarai

Majalisar wakilai za ta yi zaman gaggawa domin duba ranakun zaben 2027

Published

on

Majalisar wakilan a Najeriya  za ta gudanar da zaman gaggawa a ranar Talata domin tattauna batun ranakun babban zaben shekarar 2027.

 

A cikin wata sanarwa da ya fitar a daren a ranar Juma’a, mai magana da yawun majalisar Akin Rotimi, ya ce an sanar da mambobin majalisar zaman ne ta wata takardar cikin gida daga ofishin shugaban majalisar.

 

Sanarwar ta ce ‘yan majalisar za su tattauna ranakun zaben 2027 da Hukumar INEC ta sanar.

 

Ana sa ran zaman zai mayar da hankali kan nazarin jadawalin da INEC ta fitar da kuma yiwuwar daukar wasu matakai na doka idan bukatar hakan ta taso.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!