Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Malaman Bogi: El-rufai ya kori malamai 233 a Kaduna

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta kori Malamai 233 daga bakin aikinsu.

An kori malaman ne bisa kama su da laifin gabatar da takardun Bogi.

Malama Ahmad Sani shi ne shugaban hukumar kula da ilimin bai ɗaya ta jihar a zantawarsa da wakilin Freedom Radio ya ce “Za a yi hisabi yadda ya kamata wajen tantance malamai ta hanyar amfani da na’urar kwamfuta”.

“Muhimmin abun shi ne, a riƙa tuntubar ƙwarewar malamai, hakan ya sa muka tsara yin jarrabawar a duk shekara, domin kuwa duk sana’o’in duniya ko aiki ana gwada ƙwaƙwalwar ma’aikatan don sanin matakin ƙwarewarsu”.

Sani ya ci gaba da cewa ” batun ci gaba da tantance malamai ta hanyar yi musu jarrabawar gwaji ba gudu ba ja da baya”.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!