Connect with us

Labaran Wasanni

Manchester United ta kammala daukar Edison Cavani

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta ƙulla yarjejeniya da dan wasa Edinson Roberto Cavani, kan albashi kimanin fan yuro 210,000 a kowane mako.

Cavani zai sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru biyu da kungiyar, hakan ya sa dan wasan ya zama na hudu da ya fi yawan albashi a kungiyar ta United.

Za dai a yi wa Cavani gwajin lafiya tare da kuma bayyana shi a hukumance a yau Litinin.

Dan wasan ya koma kungiyar ta Manchester United  bayan da kwantiraginsa ya kare a tawagar ta PSG.

 

AMM

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!