Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Inter Milan ta dauki aron Damian

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan ta dauki dan wasan bayan kasar Italiya Matteo Darmian a matsayin aro daga kungiyar Parma.

Damian zai ci gaba da zaman aro a kungiyar har zuwa watan Yunin shekarar 2021.

Kungiyar ta Inter Milan na da zabin sayen dan wasa kan kudi Yuro miliyan 2.5 bayan ya kammala zaman sa na aro.

Damian mai shekara 30 ya koma Manchester United daga Torino a shakarar 2015, kafin daga bisani ya dawo Parma a shekarar 2019 inda ya buga wasanni 33 a gasar Serie A a kakar wasa data gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!