Labarai
Maniyyaciya ‘yar Najeriya ta rasu a Birnin Makkah

Rahotanni daga kasar Saudiyya sun tabbatar da rasuwar wata Miniyyaciya ‘yar asalin jihar Palateu mai suna Hajiya Jamila Muhammad.
Marigayiya Hajiya Jamila rahotonni suntabbatar da cewa, ta rasu ne sakamakon faman da ta yi da Ciwon Siga a birnin Makkah, kuma tuni aka binne ta kamar yadda Addinin Musulunci ya tanada.
Alhaji Dayyabu Dauda shi ne babban sakataren hukumar kula da jin dadin Alhazai na jihar Plateau, ya tabbatar da rasuwar marigayiyar ga wakilinmu Abubakar Musa Labaran.
You must be logged in to post a comment Login