Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Manoma sama da miliyan 2 zasu amfana da bashin miliyan 600-Buhari

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce ƙarƙashin shirin APPEAL ta ware Naira biliyan 600 a matsayin rance don tallafawa manoma kimanin miliyan 2 da dubu ɗari 4 a faɗin ƙasar nan.

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne ya bayyana hakan a wani ɓangare na bikin ranar abinci ta duniya.

Shugaba Buhari, wanda ministan Noma da raya karkara Dakta Mohammed Abubakar ya wakilta, ya ce a shirye gwamnatin tarayya ta ke, wajen magance kalubalen ɓangaren aikin gona na ƙasar nan.

Mahmud Muhammad ya ce, a yanzu manoma miliyan 2 da dubu dari 4 ne ake tsammanin za su amfana da tallafin bashin wanda ba shi da kudin ruwa.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!