Connect with us

Labarai

Marubuta su mai da hankali wajen amfanin kan su – Arewa Bloggers

Published

on

Ƙungiyar marubutan internet ta Arewacin ƙasar nan wadda aka fi sani da Arewa Bloggers ta shawarci marubuta da su mayar da hankali wajen al’amuran da za su amfani kawunan su da al’ummar yankin arewa.

Babban jami’in ƙungiyar Bashir Abdullahi El-bash ne ya bayyana hakan cikin wata zantawa da yayi da Freedom Radio.

Inda ya ce shigowar wannan sabuwar shekarar ta musulunci akwai buƙatar matasa su mayar da hankali wajen rubutukan da za su tabbatar da haɗin kan al’umma.

A ƙarshe Bashir El-bash ya yi addu’ar tabbatar da ci gaba mai dorewa ga ɗaukacin marubutan yankin Arewa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,993 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!