Labarai
Masarautar Kano ta bukaci Dakatai da masu Unguwanni su gudanar da ayyukansu bisa Gaskiya da Amana

jarman Kano Hakimin Gundumar Mariri ya bukaci Hakimai da masu unguwani da su tsaya tsayin daka wajan ganin sun gudanar da ayyukan su cikin gaskiya da rikon Amana
Ambassador Ahmad Umar ne yayi wannan kira a zantawar sa da manema labarai a dai dai lokacin da yake cika shekara guda da hawansa mulki
Hakimin ya Kuma ce dole Sai Hakiman da masu unguwani sun saka ido akan yara wajan ganin an basu ilimi da tarbiyya da Kuma tabbatar da tsaro ajihar Kano
You must be logged in to post a comment Login