Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Masu bukatar a raba kasar nan 2 za su fi kowa shiga tsaka mai wuya – Lai Muhammad

Published

on

Gwamnatin tarraya ta bukaci al’ummar kasar nan da su yi watsi da maganganun raba kasar nan gida biyu.

Ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammed ne bayyana hakan a wata hira da gidan Radiyo a Lagos.

Alhaji Lai Muhammad y ace, idan aka raba kasar nan gida biyu kamar yadda wasu ke bukata,  to kuwa za’ a shiga cikin tsaka mai yuwa.

Ya ce, wadanda ke neman a raba kasar su za sufi shiga tashin hankali   sannan su bar kasar ba tare da sun shirya ba.

Ministan ya kara da cewa, idan har basu bada hadin kai wajen farfado da kasar nan ba, to kuwa bai kamata a riga ikirarin cewa a rabata ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!