Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Masu satar mai na janyo asarar ganga dubu dari 2 a kullum – NNPC

Published

on

Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce kasar nan tana asarar gangan mai dubu dari biyu a duk rana sakamakon ayyukan barayin mai.

A cewar kamfanin na NNPC adadin kudaden da kasar nan ke asara sanadiyar satar mai da ake yi ya kai dala miliyan goma sha uku.

Shugaban kamfanin na NNPC Malam Mele Kyari ne ya bayyana haka lokacin da ya ke ganawa da babban hafsan tsaron kasar nan Manjo Janar Lucky Irabor.

Malam Mele Kyari ya kuma bukaci babban hafsan tsaron da ya yi duk me yiwuwa wajen ganin al’amura sun kyautata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!