Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Mata ku shiga a dama da ku a siyasa, amma ku tsare mutuncinku – Hafsat Abdulwahid

Published

on

Fitacciyar marubuciya dattijuwa Hafsah Abdulwahid ta nemi mata su shiga a dama da su a siyasa matuƙar za su tsare mutuncinsu.

A hirarta da shirin Fitattun Mata na Freedom Radio ta bayyana yadda ta yi Gwagwarmayar haɗa aiki da aure, da kuma yadda ta ƙalubalanci Ahmad Sani Yariman Bakura a lokacin yana Gwamnan Zamfara.

Ku kalli cikakkiyar tattaunawar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!