Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Dalibai a Kano sun koka bisa rashin samun damar shiga aikin sojan ruwa

Published

on

Daliban Mayan makaratun gaba da sakandire a Kano sun koka game da yadda suka ce ana nuna musu wariya a bangaren daukar aikin tsaro.

Ɗaliban sun koka ne bayan hana su shiga taron wayar da kan al’umma kan damar samun guraben aiki a rundunar sojin ruwan ƙasar nan.

Rundunar sojin ruwan ƙasar nan ce dai ta shirya wannan taron wayar da kai ga jama’ar Kano, wanda za’a kwashe kwanaki biyar.

Sai dai a taron na ranar Larabar nan ɗaliban Kano sun yi zargin idan sun cika ka’idojin ma basu fiye samu ba.

Rundunar sojin ruwan ta ce a yanzu daliban da zarar an bude su nema zasu samu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!