Connect with us

Kowane Gauta

Matsala ce babba cire tallafin man fetur a Najeriya – Babangida Lamido

Published

on

Alhaji Babangida Lamido na jam’iyyar APC yace bai kamata a janye tallafin man fetur ba,  kamata ya yi gwamnatin kasa ta wayarwa da talakawa kai kan alfanun hakan.

Babangida Lamido ya bayyana haka ne ta cikin shirin Kowane Gauta na gidan radio Freedom Kano.

Ya kara da cewa cire tallafin man fetur zai taimaka sosai wajen jefa rayuwar al’ummar kasa cikin mawuyacin hali wanda dama a yanzu mutane musamman talakwa dake cigaba da shan wahalar rayuwa a yanzu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 331,696 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!