Connect with us

Kowane Gauta

Ya kamata mutane su fahimci manufar shugaba Buhari – Barista Ismail Ahmad

Published

on

Barrista Ismail Ahmad yace bai kamata mutane su rika kalubalantar gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba saboda irin manyan ayyukan raya kasa da gwamnatin ke yi domin ciyar da kasar gaba.

Ismail Ahmad ya bayyana haka ne ta cikin shirin Kowane Gauta na gidan Radio Freedom Kano.

Batista Ismail ya kara da cewa kamata ya yi mutane su sani cewa karin kudin mai da kuma na wutar lantarki da aka yi a yanzu an yi ne badan a muzgunawa talakawan kasa ba an yi  da nufin ciyar da kasar nan gaba.

Ya kara cewa kowa yasan talawan Najeriya ne kadai ke goyan bayan gwamnatin shugaba Buhari musamman wajen ayyulan data dakko na ciyarda Najeriya gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!