Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

‘Yan kwankwasiyya ba zasu bar Ganduje ya samu nasara ba a zaben jihar Edo – Sani Yalo Gurjiya

Published

on

Sani Yalo Gurjiya daga jam’iyyar APC zuwa ya yi yana kira ga gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da ya dawo gida Kano domin babu alamar za suyi nasara a zaben da za’ayi a jihar Edo kasancewar jagoran darikar kwankwasiyya Rabiu Musa Kwankwaso ya debi ‘yan kwankwasiyya sun tafi jihar domin su yi nasara.

Ya bayyana haka ne ta cikin shirin kowane Gauta na tashar Freedom Radio Kano, yana mai cewa al’ummar jihar Kano sun ce gwamna Ganduje ya dawo gida domin hakan shine kadai mafita.

Sani Yalo Gurjiya ya kara da cewa zabe da za’a gudanar a jihar Edo irin su sanata Kwankwaso ba zasu yadda a sake maimaita abunda aka yi musu ba a zaben Kano daya gabata ba kasancewar gwamna mai ci shine yake da madafin iko a hannunsa don haka ba zasu zuba ido ayi nasara akansu ba.

Yace babban abunda yake tsoro shine sunyi nasara a zaben Kano daya gabata don haka irin su kwankwaso bazasu zuba idanu a sake maimaita abunda ya faruba a jihar ta Edo.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!