Kimiyya
Miliyoyin mutane a Nijeriya sun shiga halin kunci bayan da kafafen sada zumunta suka daina aiki

Miliyoyin masu amfani da kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram da kuma Whatsapp ne a Nijeriya suka shiga halin rashin jin dadi bayan da shafukan suka tafi hutu na dan wani lokaci.
Shafukan sun tafi hutun ne tun daga karfe 04:25 na yammacin ranar litinin har zuwa karfe 12 na dare, wanda a kiyasi ya kai sa’o’I 7 da mintuna 35.
Tuni dai masu amfani da shafukan suka bayyana ra’ayoyinsu kan halin da suka shiga.
You must be logged in to post a comment Login