Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Motar dakon kaya ta yi taho mu gama da jirgin ƙasa a Kano

Published

on

Da tsakar ranar Laraba wata babbar motar dakon kaya ta yi taho mu gama da jirgin ƙasa a Kano.

Babbar motar ta yi taho mu gama da jirgin ne a layin dogon da ya ratsa ta titin Ahmadu Bello way.

Hatsarin dai ya haifar da cunkoson ababen hawa lamarin da ya janyo tsayawar al’amura a yankin.

Sai dai mun tuntubi hukumar kula da jiragen ƙasa a nan Kano don samun ƙarin bayani kan yadda hatsarin ya faru, amma ba mu samu ji daga gare su ba, sakamakon kiran da muka yi musu ba su amsa ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!