Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Mun cire rai da samun sassauci a gwamnatin Ganduje – Alarammomi

Published

on

Shugaban ƙungiyar alarammomi ta jihar Kano Malam Tukur Ladan yace, alarammomi sun cire tsammanin samun sassauci daga gwamnatin Ganduje kasancewar ta gaza taɓuka wa talakawan jihar komai.

Malam Tukur Ladan ya bayyana hakan ne ta cikin shirin Kowane gauta na gidan Radio Freedom, yana mai cewa sun dawo daga rakiyar gwamnatin Kano.

Tukur Ladan ya ƙara da cewa a baya gwamnatin Malam Ibrahim Shekarau ta taɓuka abin a zo a gani ga alarammomi amma gwamnatin Ganduje a yanzu babu wani abu da take yiwa mahaddata al-ƙur’ani.

Gwamnatin APC ƙarfa -ƙarfa take yiwa jam’iyyar PDP musamman a lokacin zaɓe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!