Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Gwamnatin APC kama karya kawai ta ke – Bashir Sanata

Published

on

Bashir Sanata daga jam’iyyar PDP tsagin Kwankwasiyya ya ce, jam’iyyar APC mai mulki kama karya kawai ta ke musamman a lokutan zaɓe wanda hakan ya nun cewa basa bin dokokin zaɓe a ƙasar nan.

Bashir Sanata ya bayyana hakan ne ta cikin shirin Kowane Gauta na nan Freedom Radio, yana mai cewa ko a zaɓen baya da ya gabata mutane sun tabbatar da irin yadda APC ke tafka rashin adalci a yayin zaɓe.

Ya ƙara da cewa irin wannan matsalar ce ke jefa wa masu dangwalen ƙuri’a tsoro wajen kauracewa zuwa wuraren zaɓuka domin kauce wa faɗawa cikin masu maguɗi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!