Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Nanda Lokaci Kadan zamu gyra tituna karkara

Published

on

Ma’aikatar raya karkara da ci gaban al’umma ta jihar Kano, ta bayyana cewa ta fara yin duba a kan hanyoyin da za ta bi wajen ganin ta samar da tituna da suka lalace a kauyuka

.Kwamishina Ma’aikatar Hamza Safiyanu Kachako ne ya bayyana haka yayin zantawa da Freedom radiyo.

Hamza Safiyanu Kachako ya kuma ce, za su kirkiri wata kasuwa da manoma za su rinka kai amfanin gonansu domin gujewa asarar lalacewa da suke fuskanta musamman kayan Gwari.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!