Connect with us

Labarai

Mun kammala ayyuka 280 cikin asusun kula da zaizayar kasa -Buhari

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce an kusan kammala ayyuka guda dari biyu da tamanin ta cikin asusun kula da zaizayar kasa wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince ayi.

 

Sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ne ya bayyana haka lokacin da ya ke jawabi yayin bude wani aikin titi da gwamnatin tarayya ta yi a kwalejin gwamnatin tarayya da ke Yola.

 

A cedwar sakataren gwamnatin tarayyar tuni aka kammala guda dari biyu da goma daga cikin ayyukan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!