Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An rantsar da Ngozi Okonjo Iweala a matsayin shugabar cibiyar kasuwanci ta duniya WTO

Published

on

A litinin dinnan ce aka rantsar da tsohuwar ministar kudin kasar nan Ngozi Okonjo Iweala a matsayin shugabar cibiyar kasuwanci ta duniya WTO.

 

Ngozi Okonjo Iweala dai ta kasance mace ta farko kuma ‘yar afirka ta farko da ta zama shugabar cibiyar ta WTO.

 

Tun da fari dai cibiyar kasuwanci ta duniya ta kira wani taro a yau, wanda ake sa ran anan ne za a sanar da Ngozi a matsayin shugabar cibiyar.

 

A baya-bayan nan ne dai shugaba Joe Biden na Amurka ya goyi bayanta wanda sanadiyar hakan abokiyar hamayyarta Yoo-Myung-hee, ministar kasuwancin kasar Korea ta kudu ta janye daga takarar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!