Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun karbi korafe-korafe fiye da kowanne lokaci daga farkon shekara nan – Hisbah

Published

on

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta karbi korafe-korafen aure fiye da kowanne lokaci daga farkon shekarar da muke ciki zuwa yanzu.

Babban kwamandan hukumar Shiekh Muhammad Harun Ibn Sina ne ya bayyana hakan ga freedom redio.

Ya ce, matsalolin auren da ke faruwa a yanzu abubuwa ne da suke faruwa tun daga tushe wanda kuma da zarar an fara zaman auren sai zamantakewar ta gagara.

Ibn Sina ya kuma ce cikin rahotannin da suka tattara sun gano cewa mafi yawan matsalolin da ake samu na faruwa ne sakamakon auren dole.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!