Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro : Matawalle ya ce babu wani zabi da ya ragi illa yin sulhu da ‘yan binidga

Published

on

Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Matawalle na jihar Zamfara ya ce babu wani zabi da ya ragi illa a yi sulhu tsakanin gwamnati da ‘yan bindiga.

Muhammad Matawalle ya bayyana hakan ne a lokacin da yake amsa tambayoyin manema labarai a jihar Adamawa a yau Alhamis.

Gwamnan na Zamfara yaje jihar Adamawa ne ya yin ziyarar aiki da kuma kaddamar da wasu titina da gwamnatin jihar ta Adamawa ta aiwatar a kauyuka wanda shi ne karo na 2 a karamar hukumar Kuva-Gaya.

Matawalle ya kara da cewar, ”Ya nanata cewa hanya mafi dacewa wajen shawo kan matsalar tsaro shi ne yin sulhu da ‘yan bindiga”

Masu fashin baki kan al’amuran yau da kullum na yi wa kalaman gwamnan jihar Zamfara kallo da yin martani ga gwamnan jihar Zamfara Malam Nasir Ahmad el-Rufai  na jihar Kaduna da ya ce babu hadin kai tsakanin gwamnoni wajen yaki da ‘yan bindiga a kasar nan.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!