Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Mun samar da isasun kayan dakile cutar Diptheria- Ma’aikatan lafiya

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta samar da isassun kayan aiki domin dakile yaduwar cutar mashako ta Diphtheria a fadin jihar.

Kwamishinan lafiya na jiha Dr Abubakar Labaran Yusuf ne ya bayyana hakan yayin da yake jawabi dangane da barkewar cutar, inda yace bai dace jiha kamar Kano ta samu kanta a yaki da irin wannan annoba ba.

A cewar sa sakacin gwamnatin baya na gaza yiwa al’umma allurar rigakafi ne ya jawo fadawa halin da aka samu kai a ciki.

Dr. Abubakar ya kara da cewa ‘a Litinin din makon da muke bankwana dashi kawai an kwantar da marasa lafiya 130 sanadiyyar kamuwa da cutar ta Diphtheria’.

Rahoton: Mukhtar Abdullahi Birnin Kudu

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!