Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun samarwa Najeriya kudaden shiga na fiye da biliyan dari 3 – NCC

Published

on

Hukumar kula da kamfanonin sadarwa ta kasa NCC ta ce ta samarwa kasar nan kudaden haraji daga shekarar dubu biyu da sha biyar zuwa yau kimanin sama da biliyan dari uku da sittin da biyu.

Shugaban hukumar Farfesa Umar Danbatta ne ya bayyana hakan jiya a Abuja.

Ya ce hukumar su zata ci gaba da bai wa gwamanatin tarayya gudunmawar da ta da ce wajen samar da kudaden haraji don biwa gwamnatin damar gtudanar da kudirorin ta al’ummar kasa.

Farfesa Umar Danbatta ya kuma ce, za su samar da wasu sabbin hanyoyin inganta sadarwa wanda zai dai dai da fasahar zamani ta hanyar shigo da masu fasaha a cikin hukumar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!