Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun samu gibin fiye da Naira biliyan biyar – NNPC

Published

on

Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce, a kokarinsa na kakkabe tallafin mai ya samu gibin Naira biliyan biyar da miliyan talatin da hudu a watan Yuni.

Hakan na cikin rahoton da kamfanin na NNPC ke fitarwa na wata-wata, game da hada-hadar da suka wakana.

Mai magana da yawun kamfanin na NNPC Kennie Obateru, ya shaidawa manema labarai cewa, gibin da aka samun yana cikin kudaden wucin gadi da aka bai wa dillalan mai ne wadanda suka shigo da mai tun lokacin ana ba da talafin mai.

Ya ce, za a ci gaba da biyan wannan kudi, har na tsawon watanni shida.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!