Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Mun samu nasarar dakile bazuwar cutar Ma’aikatar Diphtheria a Kano: Gwamnati

Published

on

Ma’aikatar lafiya a jihar Kano ta ce zuwa yanzu ta samu nasarar dakile bazuwar cutar nan mai saurin halaka mutane ta Mashako wato Diphtheria a jihar, sakamakon hada kai da kwararru a bangaren binciken cututtuka.

Shugaban sashen yaki d cututtuka masu yaduwa na ma’aikatar lafiya ta Jihar Kano Dakta Abdullahi Isa Kauran Mata ne ya bayyana hakan, yayin zantawarsa da Freedom Radio.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/LABARAN-RANA-HANTSI-DEPTHERIA-30-01-2023.mp3?_=1

Dakta Abdullahi Isah Kauran Mata ya ce tuni gwamnatin Jihar Kano ta yi nisa wajen gamganin rigakafin cutar.

Rahoton: Nura Bello

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!