Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Rashin sabon kudi a hannun mutane na kara ta’azzara a Kano

Published

on

Al’umma na ci gaba da nuna fargaba tare da kokawa kan yadda suke fuskantar karancin kayan amfanin yau da kullum a cikin unguwanni, sakamakon matsalar sauyin sabbin takardun kudi da babban bankin kasa CBN ya yi.

Mutanen dai sun ce rashin samun kayan amfanin ya janyo musu tsaiko wajen gudanar da al’amuransu na yau da kullum.Rahoton

Domin jin cikakken rahoton danna alamar sauti

 

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/LABARAN-RANA-BANKUNA-MUTANE-30-01-2023.mp3?_=1

Rahoton: Aisha Sani Bala

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!