Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Cutar fargaba na haifarwa ‘dan adam mummunar matsala: Dakta Idris Abubakar

Published

on

Wani kwarraren likita a bangaren kula da lafiyar iyali dake asibitin kashi na Dala dake  a Jihar Kano, ya bayyana cewar ‘cutar fargaba na daya daga cikin cututukan da ke haifarwa mutane matsaloli da dama wajen gudanar da rayuwarsu’.

Dakta Idris Abubakar Abbas ne ya bayyana hakan, a tattaunawarsa da Freedom Radio.

wanda ya ce ‘kowa na iya samun kansa cikin wannan lalura, har ma ya bayyana alamominta’.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/LABARAN-RANA-CUTAR-FARGABA-30-01-2023.mp3?_=1

Likitan ya kuma bayyana cewa ‘ana gadon wannan cuta, don haka ya bukaci iyaye da su kula da yaransu, kuma da zarar sun ga sauyi su hanzarata ziyartar asibiti domin ganawa da kwarraru’.

Rahoton: Zahra’u Sani Abdullahi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!