Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Mun tattara bayanan ‘yan kasa miliyan dubu 40 – NIMC

Published

on

Hukumar yiwa ‘yan kasa katin shaidar zama dan kasa ta ce ta tattara bayanan wadanda ta yiwa rijista a kasar nan da yawan su ya kai miliyan arba’in da biyu.

Babban daraktan hukumar Alhaji Aliyu Aziz ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai yayin gudanar da bikin ranar katin dan kasa da ke gudanarwa a yau Laraba.

Ya ce, a yanzu haka hukumar zata kara cibiyoyin yin rijistar katin shaidar zama dan kasa guda dubu hudu, wanda hakan zai taimaka wajen yiwa ‘yan kasa rijistar a kan lokaci.

Alhaji Aliyu Aziz ya ce a yanzu kasar nan nada cibiyoyi dubu daya da ke yin rijistar katin dan kasa sai dai ba za su wadatar wajen yiwa kowanne dan kasa rijistar ba sakamakon yawan al’ummar da ake da su ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!