Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Muna buƙatar ƙarin jamia’n tsaro a Kaduna – El-rufa’i

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta buƙaci rundunar sojin Najeriya da ta sake tura musu ƙarin jami’an tsaro don yaki da ayyukan ta’addanci da ya addabe su.

Mataimakiyar gwamnan jihar Hajiya Hadiza Balarabe ce ta buƙaci hakan, lokacin da babban hafsan tsaron ƙasar nan Laftanar Janar Faruk Yahya ya kai wata ziyara a jihar da tawagar sa.

Hajiya Hadiza ta gabatar da ƙorafi kan yawaitar ayyukan masu garkuwa da mutane, da kuma ayyukan ‘yan bindiga da sauran kalubalen tsaro, ta yadda wasu bangarorin jihar lamarin yafi ƙamari.

Guraren da ta ambata waɗanda suka fi fuskantar matsalar tsaron sun haɗar da hanyar Kaduna zuwa Kachia, da Kafanchan sai Birnin Gwari da Rigachikun da Igabi da sauran manyan hanyoyi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!