Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Ina goyon bayan matakin da APC ke shirin dauka kan wadanda yi mata zagon kasa- Dr. Hashimu Dungurawa

Published

on

Dr. Hashimu Sulaiman Dungurawa na jam’iyyar adawa ta NNPP, ya ce, ya na goyon bayan matakin da uwar jam’iyyar APC ta kasa ke shirin dauka a kan wadanda ake zargi da yi mata zagon kasa a Kano.

Dungurawa ya bayyana hakan ne a tattaunawarsa da Freedom Radio yana mai cewa, duk da ba jam’iyyarsa ba ce, kuma ba ya fatan ta yi nasara amma yana goyon matakinta dari bisa dari.

Haka kuma ya kara da cewa, a yanzu jagoran jam’iyyar su ta NNPP Dr. Rabi’u Kwankwaso shi ne da jagorancin siyasar Arewacin Nijeriya.

Shiga adireshin da ke kasa domin kallon cikakkiyar tattaunawar.

https://www.youtube.com/watch?v=csn2BpyJ9iA

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!