Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Muna nan kan bakanmu na rushe gadar Kofar Nasarawa – Ganduje

Published

on

Daga: Aisha Sani Bala

 

Gwamnatin jihar Kano ta ce har yanzu akwai yiwuwar rushe gadar Kofar Nassawara da ke nan birnin Kano sakamakon rashin tsari da aka gina gadar tun da farko.

 

Kwamishinan yada labarai da raya al’adu na jihar Kano Malam Muhammad Garba ne ya bayyana haka jim kadan bayan kammala shirin Barka da Hantsi na nan tashar freedom.

 

Malam Muhammad Garba ya ce, gwamnatin jihar Kano ta gano cewa akwai tarin matsaloli masu yawa da gadar ke dasu, hakan yasa take nazarin rushe gadar don gina na zamani.

 

Sai dai ya ce har yanzu ba su gama cimma matsaya kan wannan batun ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!