Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kimiyya

Muna yawan samun korafin jama’a kan kamfanonin sadarwa – NCC

Published

on

Hukumar kula da kafofin sadarwa ta kasa (NCC), ta ce, cikin watanni goma sha biyar da suka gabata ta karbi korafi kan rashin ingancin manhajar da kamfanonin sadarwa na kasar nan ke bai wa abokan huldarsu, wanda ya kai dubu ashirin da shida da dari daya da sittin da tara.

A cewar hukumar ta NCC cikin wannan wa’adi dai ta samu nasarar warware dubu ashirin da biyar da dari biyar da saba’in da biyar na wadannan korafe-korafe.

Hakan na cikin wata sanarwar ce da hukumar ta fitar mai dauke da sa hannun daraktan yada labarai na hukumar ta NCC Ikechukwu Adinde.

Sanarwar ta ce, korafe-korafen hukumar ta karbesu ne tsakanin watan Janairun shekarar da ta gabata zuwa watan Afrilun bana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!