Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mutanan da ke fatan Nigeriya ta ruguje ba za su yi nasara ba -Obasanjo

Published

on

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce mutanan da ke fatan ganin Nigeriya ta ruguje ba za su yi nasara ba.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai Magana da yawunsa Kehinde Akinyemi, ya fitar a jiya.

Obasanjo ta cikin sanarwar ya ce kasancewar Nigeria kasa daya  dunkulalliya ya fi riba kan raba kawunanta.

Kazalika tsohon shugaban kasar ya ce shi masoyin Najeriya ne kuma yana sane da halin da kasar ke ciki a halin yanzu.

Inda ya ce yana da yakinin cewa makiyan Najeriya ba za su kai labari ba, domin kasar za ta ci gaba da samun ci gaba ta fannoni da dama.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!