Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mutane 3 sun rasu sakamakon zaftarewar kasa a Keffi

Published

on

Rahotonni daga Karamar hukumar Keffi na jihar Nasarawa, sun tabbatar da rasuwar wasu mutane uku yayin da wasu kuma suka jikkata a wani hadarin zaftarewar kasa da ya ritsa da su.

Shugaban Karamar Hukumar Muhammad Baba Shehu, ne ya tabbatar da rasuwar tasu a zantawarsa da BBC.

Kafar ta bayyana cewa, iftila’in ya faru ne da yammacin ranar Talata yayin da mutanen ke hakar yashi a wurin wanda ke unguwar Ayaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!