Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mutane 4 sun rasu a hatsarin mota

Published

on

Kimanin mutane Hudu ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya auku a babbar hanyar Okolowo jihar Kwara.

Rahotani sun bayyana cewa manyan motoci biyu ne sukayi taho mu gama wace Daya daga ciki ke dauke da man Fetur Lita dubu Arba’in da biyar yayin da dayar ke makare da waken suya.
Shaidun Gani da Ido sun bayyana yadda guda daga cikin motoci Mai dauke da manfetur din ta rasa daidaito sakamakon fashewar Taya , inda ta bigi wata karamar Mota Mai dauke da lemukan Sha, take kuma ta kama da wuta.

A cewar shaidun gani da ido yayin zantawarsu da manema labarai, wutar ta kuma bazu inda ta kama wasu dalibai Uku da kuma mutane biyu dake tuka babura Mai kafa Uku, Wanda yanzu haka suke Asibiti don karbar kulawar gaggawa .

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!