Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Najeriya na kan turbar ci gaba – Ahmad Lawan

Published

on

Shugaban majalisar dattijai sanata Ahmed Lawan, y ace Najeriya ta dau turbar ci gaba duk da halin matsi da ake fuskanta a wannan lokaci.

 

Sanata Ahmed Lawan ya bayyana hakan ne yayin da yake gabatar da jawabi a wani taro ta kafar internet da aka gudanar game da dangantakar kasar nan da asusun ba da lamuni na duniya IMF.

 

A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban majalisar ta dattawa Ola Awoniyi ya fitar a Abuja.

 

Ahmad Lawan ya ce, yana da yakinin Najeriya za ta shawo kan matsalolin da ke addabartana ba da jimawa ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!