Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NAKSS ta buƙaci Abba Gida-gida ya riƙa bai wa ɗalibai tallafi sau 2 a shekara

Published

on

Kungiyar dalibai ‘yan Asalin jihar Kano NAKSS ta bukaci gwamnatin Kano da ta fito da wani tsari na musamman da za ta rinka bawa dalibai tallafin karatu sau biyu a shekara duba da irin wahalar da dalibai ke tsintar kansu sakamakon matsain rayuwa da ake ciki a yanzu.

Mai Magana da yawun kungiyar reshen jami’ar Bayero kwamred Umar Hamisu Kofar Na’isa ne ya bayyana hakan ga Freedom Radiyo.

Haka zalika kungiyar ta yabawa gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf sakamakon kammala biyan kudin makaranta ga daliban jihar Kano dake karatu a jami’ar Bayero da ba su yi ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!