Connect with us

Labarai

Nan gaba kadan wutar lantarki zata wadata a fadin Najeriya – Minista

Published

on

Ministan samar da Wutar lantariki, Sale Mamman yace nan bada jimawa ba wutar zata wadata ga al’ummar Najeriya baki daya.

Sale Mammam ya bayyana hakan ne lokacin da yake zantawa da manema labarai a garin jalingo, a wani bangare na taya al’ummar Musulmi murnar shagulgulan bikin Sallah babba.

A cewarsa su yan Najeriya ne adon haka ya kamata al’ummar su basu hadin kai domin ganin sun samar musu da abubuwan more rayuwa afadin kasar nan.

Sale Mamman yayi kira ga matasa dasu ringumi sana’o’in hannu domin dogaro dakai, ba wai sai sun jira Gwamnati ta samar musu da ayyukan yi ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!