Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kungiyar Kwadago na Barazana Tsunduma yajin aiki

Published

on

Kungiyar kwadago ta kasa tace ba gudu ba ja da baya wajen ganin ta tsunduma yajin aiki sai Baba ta gani idan gwmanati tarraya ta kasa biya mata bukatun ta.

Shugaban kungiyar a nan Kano kwamared Kabiru Inuwa ne ya bayyana haka yayin zantawar sa da Freedom radiyo da yammacin yau juma’a.

Kabiru Inuwa ya kuma ce wannan karo yajin aiki zai zama daban da wanda aka saba gudanarwa.

Inda yace akalla akwai bukatu 14 da ya kamata ace gwmanati tarraya ta cika musu amma ta gaza hakan .

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!