Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NDLEA ta cafke manyan ‘yan kasuwa da Cocaine kunshi 193

Published

on

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta ce ta samu nasarar kama mutane 185 a Abuja da Kano bisa zargin da suka shafi safarar kwayoyi.

A wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafinta na tuwita, ta ce, wasu ‘yan kasuwa biyu da ke tsare a hannunta, kwana uku bayan kama su a filin jirgin saman Abuja, sun yi bahayar kulli 193 na hodar Ibilis.

Haka kuma hukumar ta ce, ta samu nasarar kwace wasu kullin hodar ibilis da aka yi niyyar fasa kwaurinsu zuwa Saudiyya daga Canada.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!